SAAKK 136 A
Ms DEVI ce a wani bangare n brander gidan sabherwal tana waya d alama de wayar Tata t rashin Gsky CE 😌
G abinda naji tana cewa
Hello! Dr Arora.
An canja Shi zuwa asusun bankinka.
K saurare ni kyau, k goge duk wasu rahotonni n GSKY.
Kuma ngd ss 🙏 qarya e-commerceka sun sauya komai a rywr dana.
(Inna fahimta daidai wnn shine mutumin d tk hada Baki dashi a koda yaushe t biyashi wasu kudade y goge bayanan GSKY y matye su dana qarya, kuma hkn yana sake tbbtr mn d cewa rashin lfyr qarya tayi)
So a Dede lkcn d tk mgnr nan ms kanchan TN bibiye d ita daman ita m tn zargin ms DEVI din d rashin GSKY.
Kuma alkcn d ms DEVI din t gama wayar ne juyowarta keda wuya tai Ido 4 d ms Kanchan.
Nan de t tsaya tana Zara idanu masha ALLAH 🙏
A bandagen mlma Aastha d danta kuwa fitowa yai y fada mata gsky Akan shadaradin d Anokhi t gindaya masa domin kuwa baya d wata mafitar d t wuce hkn Dan kuwa t kama Shi quru-quru.
Bayan y GM tela Mata bayani me kuma y sake ce Mata MU tafi tare d sake qoqarin daukan mata jaka.
Nan de mlma Aastha t sake qin yrd a Karo n 2.
Shi kuwa kun San b lfy y cika b dagewa yai y ringa zazzaza Mata kwandon Bala'i d kata'i kmr ALLAH y aiko Shi.
Waishi yana qoqarin gyara abubuwa ita kuma tn maimaita Abu 1.
Nan de y sake dauko mata jakarta d file dinta waita wuce su tafi...
Mlma Aastha t fuskanci shi ita m d kyau snn tace: Shaurya idanu kadai bazasu iya nuna chanji b y kmt k chanja zcyrk.
Kana nanne sbd Anokhi tace, Amma kana Mata biyayya ne kaaai bai Kai zcyrk b.
Shaurya(a cikin qaguwa yace) hkn yn d muhimmanci ne?
Ms Aastha tace: Kai a gurinka b komai bane, Amma NI Yana d muhimmanci a gare ni, kuma nsn Anokhi m HK.
Kayi qoqarin fahimtar abinda nake nufi.
Abin baya d sauqi kmr ydd kk tnn.
Kuma bazan koma gidan sabherwal b.
Wataqila Anokhi t fada mk hkn.
Nan ma de zagewa yai yaci gb d zazzaga Mata kwandon masifar d bala'i hadda cewa Ku duka biyun nan kun fiye taurin Kai duk wnn abin d nai be isa g nuna mk n sauya b toh koma de menene KO Ku yrd KO karku yrd ban damu b..... A garin haukan Shi har barar Mata d wasu dg takardun teburinta yai snn yai ficewarshi abinsa.
Nan de mlma Aastha t tsaya t kallonshi cike d mmk kana t tsuguna TN kwashe barnar d yai Mata bayan y tafi snn tace: shaurya, n g zaiyi.
Amma yn bqtr lkc, kafin dangantarmu t dawo.
Ms KANCHAN kuwa tsare ms DEVI t tmby 👇
Kinyi qarya game d lfyrki.
Kin Bw lkt CIN hanci!
Kawo don shawo Kam shaurya g wnn danganta!(TN nufin auren shagun)
Ms DEVI kuwa at Kada Baki tace: bn bqtr tbbtr mk d komai, kanchan.
Amma Bari n Gaya mk wnn shine abinda zai infanta rywrsa.
Kuma y cecesa DG takaici!
Bayyana gsky ze iya shafarshi Sosai.
Hunhuna yayi rauni!
Kuma b Kashi 60 cikin 100 bane kmr ydd aka fada Kashi 80 cikin dari NE, Amma n bite hkn NE sbd shaurya...
Nan de taci GB d zubaba Mata kwandon bayanai d qarya d GSKY Oho mata de nide kam anan zan tsaya dai mun hadu a B zw anjima Insha Allah 🙏
Wayenda suke son B din y iso gare su suyi sharing A din nan zuwa groups 20, snn suyi screenshot su turamin t private.
Kadda a manta de ina tura kowane series film acikin sauqi akan lkc snn Kuma Akan farashi mai rahusa 🙌
Duk wnd suke son su Ringa samun duk wnai series d suka so b tare d sun wahala b, to sumin mgn t telegram KO WhatsApp a wnn number kadai 👇
07082445512 Sai su fadi sunan series din d suke so d kuma episode d nawa suke so zasu same Shi Insha Allah 🙏
Ftn alkhairi 🙌 NGD 🙏
Wayenda suke son complete su duba comment section 👇👇👇

Post a Comment
247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends