Facebook SDK


 SAAKK 135 B


Bayan sun iso wajen motarsu ne YY babli tai ms gdy dukansu.

Acp Aahir yace BB komai.

Yy babli t sace yiwa shaurya gdy ss yace b Sai kinmin gdy b.

Snn taso bashi hqr akan saceshin d vineet yai, nanma de y nuna BB wani Abu ai vineet ne yai ke b.

Ftn de ynz baki d wt dmw?


Sai ACP Aahir y chabe d cewa koda m kina d ita Muna nan ina nufin NI d ms anokhi.

Shaurya d Anokhi kuwa wani irin kauda Kai sukai suka b sar.

Anokhi tace: YY ki bini mu tafi masaukin Baki.

Nan de YY babli tace: A'a, y Saba d Qa'ida.

Anokhi tace: hkn, to Amma a ina zaki zauna?

Ki zauna tare Dani kawai.

Shaurya yace: kwarai.

Nan de ACP Aahir yace: gsky de idan t zauna idan kadai b tsaro.

Anokhi tace: NI zan zahna tare d ita.

Yy babli tace: A'a, Anokhi kin zo nan ne dan yin krt dank zaki zauna a masaukin ki.

Anokhi Zata kuma gardama shaurya y sanya Baki d cewa: yar uwa tn mgn y kmt ki saurare NI.

Saida dukansu suka kalle Shi cike d mmkin jin yKira YY babli d sunan YAR uwa a karo n farko.

Amma dyk mutumin akwai waskewa Saida y San ydd ya y bagarar d mgn.

Nikam nace👉 Wnn PS din naku F idan beyi a hnkli b zai bayyana sirrin nan tin kafin lkcn bayyanarsa yayi.


To yana cikin mgn Ne kuma ita m Anokhi tazo tai baran barama domin kuwa tayi ms mgn d yanayin d BT Saba yi ms mgn dashi a cikin mutane b sai Suna su kadai.

Haka shima kuwa y biye Mt nan de kallo y koma Sama ms babli d Mr Aahir suka ringa yi ms kallon mmk!



A bangaren sabherwal's kuwa 👇 

Ms DEVI ce ke tmbyr Mr Shaan KO Aastha t tafi kuwa 🤔 

Domin kuwa ita matar nan ji tk kmr a kanta aka daura mlma Aastha.

Shi de Mr Shaan bece mata komai b, seda t nemi Goyan bayansa akan shirinta nai de y magantu d cewa zabin shaurya shine zaginsa b ze dauki ra'ayin Aastha KO nata b duk abinda shaurya y zuba shima Shi yake so.


A bangaren su Anokhi shaurya Aahir d babli kuwa 🤔👇 

Wayencewa sukai suka kama wt mgnr.


Shaurya yace zaki iya Laura tsawon lkc zw otel din idan kina so(yn nufin wajen d yyrta zt sauka)

Nan de Anokhi t sauri t katse Shi d cewa: bama bqtr yardar kowa.


Yy babli tace: otel din baya d aminci vinéet ze iya zw.

Sai shaurya yace: to zaki iyw Zama a wajen dangi KO wani aboki ?

(Idan n fahimta de shima shaurya be son zaman ms babli a wajen Anokhi domin kuwa ynz b ita kadai bace shim a Yana nan🤣🤭 idan t n nan kuwa kunga baya d damar d zai ringa Danna Kai dakin Anokhi duk lkcn d yaso kmr ydd y Saba😂🤭)

Dapa Aahir shaurya yai yace KO wajen ACP m, ai kinga shima abokinki NE kuma abokin Anokhi.

Zaki iya Zama awajensa n yan kwanaki lfy Lau ne.

Kuma kinga vineet be isa tazo gidan wani jami'i b(ydd take mgnr NE cike d dabarbarcewa y sanya suka fara zargin wani Abu, Amma sun kasa fahimta, Anokhi kuwa BD ita kawai yake domin Baki 1 t kasa mgn m sai kallo kawai.


ACP Aahir yayi maraba d shawarar Shaurya, amma Sai yace Mata ze iya Zama dmw a gareta sbd gidansa baya d girma.

Nan de Anokhi tace: yaya Kada ki damu idan d matsala kawai saimu samo wt mafitar.

Yy babli tace: bbdmw zan zauna a gidan Aahir a hkn.


To anan NE de Mr Aahir yaso tafiya d Anokhi d babli dukan a motarsa yayin d shaurya kuma y nuna qin amincewarsa Akan hkn inda yace Shi zai tafi d Anokhi y sauke ta mkrnt.

Anan de suka so yin rigima d Aahir Anokhi tace: meyasa zaka sauke NI?

Shaurya cikin mantawa d inda suke yai subutar Baki yace: Zamuyi sallama, sbd ni... Sai Kuma y tina y qarasa mgnr a zcyrsa d cewa: sbd ni mijinki NE.

Anokhi kuwa saita taji y dkt hnklinta y kwanta domin kuwa at saddaqar d y Gama gamawa d ita a wnn lkcn.


ACP Aahir y tmby me kake son Fadi?


Shaurya y wayence d cewA: sbd hnyrka t banbanta d Tamu.

Mu hanyarmu i1 CE, dan hk zan sauke t.


ACP mmki shaurya Yake bashi yace: mys kake fadin hkn NE?

Kmr kana Krnt waqar?


Shi de shaurya Baki dayansa b a nitse yake b, burinsa kawai a barshi y dauki Anokhinsa suyi GB.

Har hannu y Kai ze janyota tai baya d sauri.

Yy babli TN d fahimta hkn h sanya t Raba grdmr d cewa ita Zata tafi tare d Aahir ita kuma Anokhin t tafi d shaurya tinda hnyrsu 1.

Shaurya yayi farin ciki Sosai, yayin d Anokhi ita kuwa take a tsorace.

Miqa hannu yai ze karban Mata jaka waiya riqe irin n MASOYAn nan ita kuma t basar taqi bashi.

Shima ACP Aahir ynx yaso y fahimci akwai abinda Mr shaurya din ke sharyawa hkn y sanya yai saurin cewa YY babli MU tafi.


Nan de suka tafi suka bar shakhi a tsaye wajen motar Mr Shaurya Suna kallon-kallo.

Sai Kuma y tafi d sauri y budewa Anokhin mota waita Shiga...

Nan de t galla masa wata harara y tsaya Yana kallonta cike murmushi 😁


To anan B y qare Sai mun hadu a C zw GB Insha Allah 🙏

Wayenda suke son B din y iso gare au suyi sharing A din nan zuwa groups 20, snn suyi screenshot su turamin t private.


Kadda a manta de ina tura kowane series film acikin sauqi akan lkc snn Kuma Akan farashi mai rahusa 🙌 


Duk wnd suke son su Ringa samun duk wnai series d suka so b tare d sun wahala b, to sumin mgn t telegram KO WhatsApp a wnn number kadai 👇 


07082445512 Sai su fadi sunan series din d suke so d kuma episode d nawa suke so zasu same Shi Insha Allah 🙏 


Ftn alkhairi 🙌 NGD 🙏 


Wayenda suke son complete su duba comment section 👇👇👇

Post a Comment

247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends

Previous Post Next Post