SAAKK 136 B
Bayan ms Devi t kama shirgawa ms kanchan bayani Akan cewa ai ciwon zcyrta 80/100 ne b 60/100 kmr ydd likita y fada b, kuma ynz m tayi mgn d likitan ne akan yaci gb d boye wnn sirrin sbd idan shaurya yaji ze shiga dmw.
Sai ms kanchan t Kada Baki tace: aunty, ni ynz n sanki Sosai b GSKY kk fadamin b.
Ms Devi kuwa acikin fusata tace: kina nufin qarya nake yi?
To bara in Kira shaurya in fada ms ina shakka d mgnt.
A bangaren su ACP d YY babli kuwa an iso gida Sai shirya Kaya Ake ana Dan lvr.
Yy babli tana ganin kmr zt tkr ms Inda Shi kuma bawan Allahn yake nuna BB komai ai ita yar uwar Anokhi CE dan hk zai iya Mt abinda yafi hkn.
A bangaren Anokhi kuwa t dawo hostel dinta tayi Wanka t Dan shirya kadan d Kaya Marasa nauyi ydd tk yi idan TN son hutuwa, sbd ynz dare NE bb inda Zata fita.
Wayarta t dauka t kunno camera tana gaska digon dake goshinta, murmushi tai snn t dauki hoto, bayan t Dan janye gashin baya sbd tn son digon auren y fito.
Tana cikin daukan hoton ne taji ana kwankwasa Mata qofar, d sauri t rufe/boye digon goshin nata d gashinta kmr ydd tk, snn t nufi qofar tana cewa n sanma Reema ce, saita Bude a hnkli.
Mamaki d tsoro NE y cika t ganain Wanda t gani a qofar dakin Nata a wnn lkcn.
Shaurya NE.
Bude Baki tai cikin rudani tace: Kaine!?
Be tsaya saurarenta y danno kanshi ciki, yn cewa Eh, nine.
Nikam a zcyt nace👇
Ke kuwa Anokhi mene n mmk keda mijinki!
Naga lkcnma d bukuyi auren b ze Yake a duk lkcn d yaso koda kuwa dare ne safe ko kuma Rana.
Toh shikenan de ni anan zan tsaya sai mu hadu a C domin Jin ydd zata Kaya🤭
Wayenda suke son C din y iso gare su suyi sharing B din nan zuwa groups 20, snn suyi screenshot su turamin t private.
Kadda a manta de ina tura kowane series film acikin sauqi akan lkc snn Kuma Akan farashi mai rahusa 🙌
Duk wnd suke son su Ringa samun duk wnai series d suka so b tare d sun wahala b, to sumin mgn t telegram KO WhatsApp a wnn number kadai 👇
07082445512 Sai su fadi sunan series din d suke so d kuma episode d nawa suke so zasu same Shi Insha Allah 🙏
Ftn alkhairi 🙌 NGD 🙏
Wayenda suke son complete su duba comment section 👇👇👇

Post a Comment
247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends