SAAKK 135 D
Ms DEVI ce tare d shalelenta Ms KANCHAN suka Dan taba firarsu Saiga Mr Shaan yazo yace: matar yaya, dazunnnan F n ganki Baki d lfy Sosai.
Sai ms DEVI t miqe tsaye t kalle Shi tace: Shan, Allah ne kadai yasan halinnd nak ciki, Sai Kuma likitan d y dubani nan de t ringa zazzago masa bantan bayani harda qara tallata masa shagun d cewa ita kadai ce zata iya kula d shaurya waye-waye de...
Shi kuwa abudat bakinsa yace: zan tafi matar yaya, a Kula.
Sai kawai tai juyawarshi y tafi.
Malama Aastha a office dinta tana zaune tana Shirin Shan shayinta kawai bata kula b t tunkude shi d hannu y bare sbd tinane-tinenen d suke damunta.
Amma wani abin mmk kaqia t dawo d hannunta d niyyar saukewa t gyara wajen Sai taga shaurya d sauri y dauki tissue y goggoge wake snn y matsa gefe b tare d yace komai b.
Mmk ne y isheta t juyo tn tmbyrsa.
Shaurya b kana collage b?
Yace: eh, ina nan.
Nazo colleginku Dom in n fayyace mk wasu abubuwa.
Sai kuma y Dan kama kame-kame d waige-waige Yana mgn irin de wanda ba'a Sam ran nasa b.
Yaci gb d cewa👇
Ina son inyi mgn d ke game d shakkun d kike a game d alaqata d shagun...
Nan de t tari numfashinshi d cewa: bana d wani shakku.
Y kmt kayi mgn d kanka, shaurya.
Imanina baya karyewa.
Shaurya yace: to.
Sai kin fadamin me imanina nk y bk?
Me kike tnn?
Waya kamata danki y aura.
Ydd yai mgnr NE tana fitowa d kyar kuma yddy Kira kansa d danta y sanya t juyo d sauri liked mmk tana kallonshi snn A hnkli t furta Dana!
Shaurya yace: haka kike fada KO?
Abinda kike son fada Kenan.
Dan hk bambance-banbancen d suke tsakaninmu...
Wasu abubuwan basa Sauyawa Amma kema kina d wasu haqqoqin.
N San Babana d ke an Raba Ku Amma.. bazaki iya rabuwa dashi b.
Sbd kuna qaunar junanku Sosai.
KO B HK b?
Zaki iya nunawa dunia b HK bane Amma Banda nj.
Idan kina so.
Idan kina so... Zaki iya dawowa gidan sabherwal (gidanmu wajen babana)
Nasan wnn shawararki CE.
Ban San abinda kike so b, koma de menene, n fadi abinda y kmt inyi.
Ina ganin y kmt kizo.
Saiya sanya hannu y dauko Jakarta waita bishi su tafi.
Lallai ma shaurya.
Shi be sanma KO Ince be kuka d irin reactions din d take b a lkcn d y taqarqare yana baro mata wnn bantan bayanan b.
Nan de mlma t sanya hannunta t warce wayarta snn tace ms: haka kace?
Wnn b ra'ayinka bane.
Kwarin zaka iya tinanin cewa ni d babanka bamu rabu b, Amma n tbbt bk son Dawowata gidan nan.
T yy m har hakan ze dame k?
Waya CE maka k fadamin Halan?
Shaurya yace: hkn baya d muhimmanci.
Mlma tace: Anokhi CE?
Sai y tsaya Yana kallonta anan akai poster.
Sai mun hadu a episode 136 zw anjima Insha Allah 🙏
Wayenda suke son 136 din y iso gare su suyi sharing 135 din nan zuwa groups 20, snn suyi screenshot su turamin t private.
Kadda a manta de ina tura kowane series film acikin sauqi akan lkc snn Kuma Akan farashi mai rahusa 🙌
Duk wnd suke son su Ringa samun duk wnai series d suka so b tare d sun wahala b, to sumin
mgn t telegram KO WhatsApp a wnn number kadai 👇
07082445512 Sai su fadi sunan series din d suke so d kuma episode d nawa suke so zasu same Shi Insha Allah 🙏
Ftn alkhairi 🙌 NGD 🙏
Wayenda suke son complete su duba comment section 👇👇👇

Post a Comment
247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends