Facebook SDK


 SAAKK 136 D



Shaurya ( bayan y riqota Yana kallon cikin idanunta)


Anokhi (rintse idanu tai tn mgn cikin rawar jiki tace: kayi mgn d mlma Aastha ne?


Shaurya (d sauri kuma a fusace y sake t snn y juya Kai yace): Eh, kuma..


Anokhi ( d sauri tace): kuma me?

Fadamin?


Shaurya (tkw yai y danyi nisa d ita kadan snn yace): n fada Mata duk abinda kikacemin.

Amma taqi yrd t dawo.


Anokhi (a tsorace t matso inda yake idanunta kmr zatai kuka tace) : me kace Mata?


Shaurya (Nan de y kwashe lvrn duk ydd sukai a fada Mata)

Snn y qara d cewa: kince naje n shawo kanta nayi duk abinda zanyi, Amma taqi yrd.

N girmama burinki.

Kema dole ki girmama alqawari n.

Ki karbi auren nan, Anokhi.

Pls 🙏 



Anokhi (t taso dg inda tk zw wajensa t fuskanci Shi tace): mlma Aastha tn d Gsky.

Kai kawai kayi abinda nace mk kayi, b ruwanka d dalilin?


Shaurya (y juya Kai yace): me kk nufi?



Anokhi de Sai qoqarin fahimtar dashi tk Amma yaqi ganewa shide y dage Akan ai yayi abinda t umarce Shi Dan hk ita m dole t hqr t karbi auren.



Suna cikin wnn halin ne kuma suka ji an fara kwankwasa kopar dakin Anokhi ana Kiran Anokhi!

KO kinyi bacci ne?

Reema ce tazo wajen qanwarta Amma kash! PS y Shiga tsakanin qawayen nan yau.



Hnklin Anokhi ne yai matuqar tashi, t zazzaro idanu waje masha ALLAH 🙏 

Snn t fara tura shaurya tana fita! K tafi.

Hnklinsa kwance yn tmbyrsa mys?

Kawai k tafi (t sake fada mk tin turashi wajen kopa)



Bude Baki yai yace: A'a, y za'ai m in tafi?

Tsalle zanyi in haura taga KO yaya.


Anokhi (Sai ynz hnklinta y bata ai dole m t qofar d ake kwankwasar zai fita kuma Za'a ganshi)

Nan de tai sauri t janyo hannunshi qiyyy suka dawo.


Shaurya (shikam Sai sababi Yake Mata)

A Ranarmu t farko a matsayin MA'AURATA?

Me kuma zakiyi?


Anokhi (cikin rudani t tashin hnkli tace): zaka sanyani cikin matsala!



Shaurya (y sanya hannayensa 2 y riqo fuskarta snn y kalle t d Kyau kmr me Shirin Kai Mata kiss yace: ni ne ke cikin matsala. Sbd ke.

Ita de Shiru tai tn kallonshi.

Qara matso d fuskarsa yai Sosai ynz jikin Tata yana Shirin Kai mt kiss a lips kawai Sai aka ci GB d kwankwaso dakin ana Kiran Anokhi!


Anokhi (t sauri t kwace kanta dg hannunsa snn t kama sintiri t Rasa abin yi)


Shaurya (cikin takaici yai gefe yana fadin "me kuma take so")


Anokhi (cikin rudewa d in-ina tace) to, Kai... Zan-zan... Zan Kai ta hagu, Kai kuma zaka iya tfy t bangaren Dama.


Shaurya (yace) NI ban damu b.


Anokhi (t katse d sauri tn nuna ms tsaya alamar yimin shiru snn tace): dole ne k tafi ynz.


Shaurya(d alama de baya son tfy mgy Yake shirin Fara yi Mt yace): Dan ALLAH...


Anokhi (ai kafin y qarasa t qara katse Shi d cewa): A'a.

K rigada kayi rigima sbd ni.

Dan HK Dan ALLAH, ynz kawai k tafi.

Don ALLAH...

Saita nufi wajen kopar tace: zan fara zuwa.


Shaurya yace: Amm nace b?


Anokhi d sauri t katse Shi d cewa: A'a. Snn t dawo t matsar dashi DG saitin hanya zw gefe inda baza'a iya gano Shi b.

Shi kuwa sai binta d kallo yake Baki Bude.

Yana fadin meye HK?

Me kk qqrn yi?

Nan de t sake yi ms alamar yi shiru d hannu snn t juya zuwa wajen kopar domin t Bude.



AI tana fita DG qofar farko yai fitowarsa y kalli wajen y kqma murmushi, snn y juya d daura hannunsa a fuskarsa.

Sai a lkcn y Tina d abinda y kawo Shi(tin tini yana son fada Mata batun baikonsa d Shagun domin a ganinsa y kmt t sani domin kuwa be kmt y boye Mt komai b, Amma kash! Y mnt)

Nan de y dunqule hannun yana Jin wani irin takaici!


To anan qarshen episode n 136 yazo sai mun hadu a 137 zw GB Insha Allah 🙏 



Wayenda suke son 137 din y iso gare su suyi sharing 136 din nan zuwa groups 20, snn suyi screenshot su turamin t private.


Kadda a manta de ina tura kowane series film acikin sauqi akan lkc snn Kuma Akan farashi mai rahusa 🙌 


Duk wnd suke son su Ringa samun duk wnai series d suka so b tare d sun wahala b, to sumin mgn t telegram KO WhatsApp a wnn number kadai 👇 


07082445512 Sai su fadi sunan series din d suke so d kuma episode d nawa suke so zasu same Shi Insha Allah 🙏 


Ftn alkhairi 🙌 NGD 🙏 


Wayenda suke son complete su duba comment section 👇👇👇

Post a Comment

247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends

Previous Post Next Post