SAAKK 132 D
Shaurya d sauri yaje y sake tare Anokhi yace: Anokhi, kece mafitata! Mys bzk fahimta b?
Anokhi ita de t sake jaddata ms cewar ita p BB gudu b j d baya Akan burinta Bzt tb barinsa sbd wt aba WAI syyh b, har tace ms besan Fadi tashin d ake sha wajen Neman ilimi d aiki b, snn be San ita iya irin whlr d Tasha kafin tazo matsayin nan b.
Shaurya (cikin FD ynz y juya y km Mt mgn,) waike me kk nufi ne?
Eye? Kince syyrmu wauta ce, Kenan duk wnd y kamu d syyh wawa me eye?
Iyaye n wawaye NE?
Shagun wawiya ce d t baro Cambridge tazo nan?
Anokhi (cikin mmk d kuma Dan kishi t dago Kai t kalle Shi tace): me kk nufi d hkn eye?
Idan k yrd d syyrtt(Shagun) mys bzk aure t b?
D ita d Kai d iyalanku duk zakuyi farin ciki.
Shaurya (kafin Anokhi t qarasa mgn y wani irin chakumota d qarfi se kuma Yake kallonta cikin wani YANAYI d ban sani b, yace: ke kuma p?
Zakiyi farin ciki d hkn?
Se kuma idanunsa suka cicciko d kwalla yace ki fadamin?
Shiru ita de tayi, tai qasa d kanta.
Tafin hannunsa ys y dago Mt fuskarta suna fuskantar juna yace: WA zaki yaudara?
Ina iya gani a idanunki sarai, cewa kina qaunata Sosai!
Kd kiyi wani Abu makamancin HK.
Hkn ze s muyi ndm. Dan ALLAH.
Hannunta t sanya iya qarfinta tn qoqarin cire ms hannunsa DG fuskarta, Amma seya riqe hannun d qarfinsa shima y daura a Kan qirjinsa yn cewa: Anokhi, kd kimin hk!
Ki saurare NI!
Kd k dauki irin wnn shawarar, Dan ALLAH!
Anokhi (ita m ynz hk idanunta sun cika d hawaye suna t kwarara tace ms): b wai bana son zm tare d Kai bane.
Amma bazna iya ryw t har abada bane d irin wnn mutumin, wnd baya dauka n a matsayi Dede d nasa.
Ana iya canza halaye, PS.
Amma B raayoyi b.
Nan de t juya zt tafi y riqota yn kuka yn magiya.
Dan ALLAH, Anokhi. Anokhi, Dan ALLAH! Kd kiyimin hk.
Wnn hukuncin yamin tsauri!
Dan ALLAH, Anokhi.
Hk de ita m tn kuka t kwaci kanta t ruga a guje.
Shi kuma y km iho kmr wani mahaukaci, nan de y zube a qasa yaci GB d sharban kukansa.
Anokhi t dawo inda t fara tsayawa tai addu'a t dauki jkrta zt tafi.
Kawai se gashinan y nupota a sukwane.
Aikam t juya d sauri, domin bata son sake hade ido dashi a ynz.
Amma seta kasa tfy, jkr hannta ce m t fadi qasa a wajen, Amma t kasa daukewa sbd ydd jikinta duk yai sanyi!
Ji tk kmr t rabu d wani bangare DG jikinta.
Shaurya y nupo tk a sukwa NE hannu a dunqule, subhanallah meya qullo kuma🥺
Yana isowa y sanya dayan hannunsa wnd ba'a dunqulen b y juyo d ita, snn kuma seya sharara mata wani Jan Abu irin abin nan y matan aure suke Dan digawa a tsakiyar goshinsu idan sukai kwalliya.
Aikam Shi sharara Mata Shi a kusan Rabin kanta, kuma har sede y zubo a fuskarta m Sosai, domin yn d yw GSKY.
A tsorace t dago tn kallonshi cike d tsoro d mmk tana Zara idanu kmr wdd aka aukowa d saqon mtw 😳
Hannu t sanya t shafo kanta t Kalli abin d kyau domin TBBTRW.
Snn t sake maida hnklinta kanshi cike d miliyoyin tmbyy.
Shikam murmushi kawai yake t kwarararwa kmr wnd akaiwa albishir d gidan aljannah.
Snn y Bude Baki cike d confidence yace: dg ynz ke tawa ce har abada.
Mrs Anokhi Shaurya Sabherwal.
To duka-duka anan EP n 132 y qare se mun hadu a 133 zw GB Insha Allah 🙏

Post a Comment
247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends