Facebook SDK


 SAAKK 133 A.




Shaurya: ynz ke tawa ce har abada.

Madam Anokhi Shaurya Sabherwal.

YY kyau.

Kalli ydd Jan launin nan YY a Kan hancinki(seya Dan shafo d yatsansa) snn yc GB d cewa: mutane Suna cewa yayin amfani d vermilion, idan u fado a hancin matar, hkn yn nufin mijinki yn sonki Sosai.

Ina tsammanin kin tbbtr d hkn ynz.

Ydd nk mtqr qaunarki, Anokhi.

Seya matsa d niyyar riqota, aikam t j d baya t hankadashi tace: kd k taba ni.

Nan de y tsaya yn kallonta Baki Bude idanunsa ciki d hawaye har Suna zubo ms a fuska.


A bangaren sabherwal's kuwa👇

Ms Devi ce take t wani irin farin ciki d iyayi ita BT yrd b t hada auren shaurya d shagun BT sanma meke faruwa a dayan bangaren b.


Sede Yan gidan SE tmbyt suke meya faru t Tara SU Amma taqi fada ms SE wani iyayi take, ita kuma ms shagun SE wani murmushi take.

Nan de ms DEVI din t sanya ms Gayatri t dauko kayan zagi, t bawa ms Shaan y karba, snn t miqawa ms Aastha ita Kam qin karba tai domin t fahimci take-taken matar.

Mr Shaan yace: to ki fada mana abinda kike sharyawa mana?

Ms Devi tace: to, Ku SAURARA.

Kafin tayi wt mgn ms Aastha t chabe d cewa: baikon shaurya d shagun kikai KO B HK b?

Cike d mmk kowa ke kallon ms DEVI din, yyin d t dago d capacity dinta tace: Eh. Shaurya d shagun sunyi alkawarin aure (sun sa zobe).

Mr Shaan yace: MTR YY yaushe kikai HK?

Mys bk Gy mana b?

Ms Devi tace: n Gy mk ynz, Shaan.

Mlm Aastha t yunqura d qarfi zatai mgn Amma se aka dauke wajen aka dawo wajen SU SHAKHI.


T yy Kai hkn?

Me kk tnn?

Fadamin?

Shin wnn wasan kwaikwayo ne?

KO kuma fina-finan shekaru 70 baya ne?

Me kayi!

Shaurya d sauri yace: kina mgnr shekaru 70. Mys?

Shin Mt bs shafa Jan fenti a shekarar 2021? (Shekarar d akai film din Kenan)

Sai Kuma y kama fada-fada 👇

Ai munyi sa'a m Sosai, Dy ksnce mun Sami vermilion a wnn wajen ibadar.

Inba HK b kmr ydd Ake yi a fina-finan 70s d Sena yanke babban yatsana, snn n shafa jinin a tsakiyar goshinki.

Anokhi d sauri t sake katse Shi.

Shin wnn lkcn barkwanci ne!

Wnn abin YY mk km d abin YIWA barkwanci(cikin FD d DG murya tk ms mgn)

Shaurya yace: DG yin aure, har Matata d faramin fada!

Seya tafi be daddara b yana qoqarin sake riqota.

Aikam d sauri t sake ja d baya t daka masa tsawa.

Yimin shiru, Mr shaurya sabherwal!

Kawai kamin shiru!

Shaurya (cike d mmk, tsoro, fargaba d kuma lallashi yace): me yake damunki NE?

Muna qaunar junanmu, ynz kuma munyi aure.

Menene matsalar kuma?

N kasa fahimta?

Nan m de y sake tfy ze riqeta yn shafa fuskarta.

Aikam t sake hankade Shi d qarfi tace: Kai ne matsalar.

Tunaninka ne.

Dukda kayi wnn bbn kuskuren, ama bk San komai b.

Bk fahimtar abinda kk yi.

Matsalar ita ce Kai me taurin Kaine Sosai d Sosai ( t fadi hkn tn cin kwalarshi d hankadashi baya, Amma shikam Sam be damu b KOYA hanata aikata hkn b.

T sake Shi taci GB d masifarta👇

Kullum Kana yin abinda kk so.

Wnn ita ce matsalar, kuma bbr matsalar itacen. Wnn b auren syyh bane.

Wnn auren dole ne kawai.

Shaurya y sake riqota yn cewa b HK bane.

T sake hankada Shi d qarfi tace: k tmbyn?

Shin k tmby NI KO ina son aure d wnn hanyar?

Kafin k shafamin vermilion?

B k y b...

Shaurya fadanshi d y saba y dawo yi shima yn cewa👇

Ban m tmby kaina b.

Kawo yazomin a Raina kuma nayi.

Ke kuma kina yin Abu kmr n tilasta mk.

To b Muna qaunar juna b?

Baki ce kina so n b?

Ban ce kina sonki b?

To, menene matsalar?



Anan A y qare SE mun hadu a B zw anjima Insha Allah 🙏

Post a Comment

247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends

Previous Post Next Post