SAAKK 132 C
Shaurya yace: wnn zabinta ne, t yanke shawarar r zw Cambridge akaina.
To, t yy hkn ze zm lefi n?
Anokhi tace: tinda har ynz bk fahimta lefinka b, Bana son yin wt mgn kuma.
Seta juya Zata tafi, nan de y sake riqeta yace: abin nan y faru ne tin a baya, meya kawo wnn mgnr kuma ynz?
Anokhi tace: menene y sauya tsakanin d da kuma ynzn?
K gymin ?
Shaurya yace: NI ne wnd n canza, shin hkn be isa b?
Ki fadamin?
Anokhi tace: A'a. Bk canza b. Kawai kn cikin syyh ne, shine kawai.
Shaurya yace: hkn, naji ina cikin syyh.
Shin wnn bambancin be isa b a wajenki?
Anokhi Tace: kaso ms shagun m.
Kuma t yy kuka qare?
Kun rabu KO B HK b?
Shaurya y Shiga tashin hnkli mgn Yake irin qnd y rasa ydd zeyi y fahimtar d mutun din nan.
Bana gane b Anokhi. Mys zaki t hukunta ni duk tsawon rywt Akan hkn?
Duk abinda y faru a baya what ever de......... NI n gaji bara MU yanke wajen nan ayi GB.
Anokhi de t fito fili d fadawa shaurya cewa: Bzt iya auren ahi b, domin kuwa aurenshi ze yi Mt iyaka d burikanta d Adam, wayencaysbd SU NE m t baro GBn mahaifanta.
Nan de t ggy ms mgngnu iya son ranta, snn t dauki qfrta t bar wajen.
Zirrrr y sake binta kuwa kmr jela yn tmbyrk👇
Kenan b kya sona ?
Kaza kaza de .....
Anokhi tace: wnn kuma matsalar k ce!
Ni de nasan b zan iya barina burina sbd d Kai b, ina son duka biyun career n d kuma Kai, amma hkn b ze ywu b.
Shaurya: ynz cikin lallashi y riqe hannunta yake mgn👇
Anokhi so nawa kike son in fada mk Ina sonki?
Ina sonki!
Mys bakya fahimtar abinda nk nufi?
Ina mtqr qaunarki Sosai!
Mu zauna MU fahimchi juna.
Abinda nk bqt kawai shine yrdrki(goyan bayanki).
Zamu Samo wt mftr, hkn KO?
Zanyi mk komai.
Anokhi tace: k FR kashe wnn girman Kan nk.
A syyh BB girman Kai.
Mnt d wnn.
Mun bayyanawa juna ydd muke ji.
Ina sonka, PS! Kuma wnn raayin b ze sauya b, ama pla k kawo qarshen wnn abin nan take!
Dan ALLAH, PS!
Shaurya: wake bakya ganewa ne?
D wane yare zan mk mgn k iya fahimta NE?
Ke d AUNTY kuma d taurin kai d kafiya.
WAI menene matsalar ki ne? Ni ban gane b?
Anokhi tace: bara n tafi, ywncin matsalolinku zaku iya warware SU cikin sauqi.
Seta juya t tafi tn boye hawayen d suke qoqarin BT Mt FSK.
Shaurya y sake binta d sauri yn Kiran sunanta, Anokhi!
Anan C t qare SE mun hadu a D zw GB Insha Allah.
Kd de a mnt ina tura kowane series film acikin sauqi akan lkc snn kuma Akan farashi mai rahusa 🙌
Duk wnd suke so sumin mgn t telegram KO WhatsApp a wnn number 👇
09032116442

Post a Comment
247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends