SAAKK 132 B
Shaurya: meya faru?
Anokhi: ban sani b, Amma... Lkcn d kazo kusa Dani, k kalli cikin idanunawa n, snn riqe hannu n cikin nk.
Se n mnt d komai(duk abinda y faru a baya).
Nazo ace mu dawwama a hk har abada.
Amma d k ambaci birthday party Dina seka tunamin duk abubuwan d suka faru a lkcn. Tn zw Dede nan d mgnrt t kwace hannunta DG nashi snn t janye jikinta dg inda yake t fara tafiya. Snn t juyo tace: Gskyr ita ce ms DEVI t sanar d aurenka kaida shagun a ranar.
PS Bana son ci GB d Tina duk wnn din, Bana son.. seta Fara tfy d baya d baya.
Shaurya y bita d gudu Kiran sunata Amma seta juya Dede t ringa sauri Dan BT son y tarar d ita.
Yn tai Mt mgn t tsaya t saurare Shi Amma taqi.
Aikam yai wani zapin Nama y fusgota d qarfi kmr wani azzlunin boss y FR mgn cike d izza👉 n Gy mk sau d Dama cewa: duk lkcn d kk nisanta kanki DG gare nu, b zan iya jurewa b.
Se kuma y marairaice kmr me Shirin fasa ihu yn cewa: mys kk hk ynz?
Anokhi: ze fi Kyau MU nisanta s juna.
Shaurya: me kk fadi hk?
To. N fahimta...
Duk abinda aunty tace raayinta NE d kuma burinta.
Amma mu zamu iya yankewa kanmu shawara a game d abinda muke so.
Mys Baki yrd d NI b?
Ina nufin kina Sona?
To, Amma menene matsalar?
Menene matsalar (y sake maimaitawa)
Matsalar ita ce mun banbanta d juna(Anokhi tai ms MARTANI) iyalanmu, rywrmu d kuma yanayin tunaninmu mun banbanta Sosai.
Shin t yy m banbanta zasu yi syyh?
BB wani Abu d muka hadu akai(NI d Kai).
Shaurya ( seta riqo fuskarta d duka hannunsa 2 yace: Muna qaunar junanmu.
Hkn be wdtr b?
Ki fadamin?
Anokhi (t dauke ms hannunta DG fuskarta snn tace): duk wnn syyr Zata gushe a iska cikin sauqi.
BB abinda samu ringa yi a kowane Rana SE fada d juna.
Shaurya: mys Zamuyi fada?
Anokhi: domin shine abinda muke yi KO yaushe.
Dalilan d muke fada a kansa Basu sauya b har ynz.
Kuma bana tnn zasu taba sauyawa.
Shaurya (cikin dmw yace): me kk fadi hk?
Anokhi: y kmt k fahimta, ps!
Zamu iya banbanta a zabin tafufi, abinci, Imani.
Amma y kmt tnnmu y zm 1.
Kuma mu tnnmu y banbanta Sosai.
Shaurya y Shiga tashin hnkli mgn Yake wani abinma Shi kanshi by iya fahimtar me Yake fada.
Mys zakimin hk? Eye ki fadamin, mys Baki fadi hkn tn tuni b, mys kike dukan a kusa d daji?
Mys ? Ki fadamin?
Anokhi (t dago tace) mnt kawai ps.
Seta wuce tai tfyrt t barshi a wajen.
Anokhi! T qarfi Yake kwalla Mt Kira yn bynt yn mgn.
Anokhin, ki saurare NI, mys kike wnn abin?
Duk wt tmby d tntmarki ina d amsarsu, kawai ki saurare NI muyi mgn.
Anokhi, Dan ALLAH.
Anokhi (seta juyo t kalli ahi tace) zk fadi GSKY?
Shaurya ( d sauri t matso y dapa kafadarta yace): kwarai.
Anokhi tace: mys k rabu d ms shagun?
Shaurya (yaji tmbyr kmr wnd aka dauko dutsen dala d Gauran dutse aka daurawa akai, sede y girziga yai wani irin, snn y janye hannunsa dg kfdrta, lkc guda kuma yaja d baya b tare d y iya furta komai b.
Anokhi (taci GB d mgn) sbd tn son zw qaro krt Cambridge b?
GSKYr Kenan.
K by zabi tsakanin Kai d kuma krtnt.
Shaurya (y FR mgn cikin ynyin lallashi): Anokhi, b HK bn, ke hk kk tnn?
Anokhi: kawai ina son E KO AA acikin amsata.
Shin d gane krtnt ne dalilin rbwrku?
Shaurya Kam har ynz y ks furta komai SE muzurai Yake KAMAR nwd aka bankado wani babban sirrinsa d y Dade yn rufewa.
Shin KO wace irin amsa ze BW Anokhi?
Ze fadi GSKY KO kuma ze qayata?
Anokhi idan t San gsky wani mataki kuke tinanin zt dauka?
KU BAYYANA MANA RAAYOYINKU A COMMENTS 👇👇👇
Kuma wnn amsoshin duk zaku same su a shiri n GB.
To anan B y qare SE mun hadu a F zw GB ko anjina idan ALLAH y kaimu 🙏
Duk kuma wayenda suke son C din y iso gare su, to sumin sharing B din nan zw groups 20(kowa yayi a groups 20 twenty) snn ayi screenshot n sharing din a turamin t private.
Inai mk ftn alkhairi 🙌
Snn kd Ku mnt ina tura kowane series film, duk wnd kuke bqt kawaii kumin mgn t telegram KO WhatsApp a wnn number 👇
09032116442.
SAI AN JIMA 👋

Post a Comment
247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends