SAAKK 135 A 👇👇👇
Mr Shaurya (har ynz yn riqe d hannun vineet yana gana masa azaba yace): kd kayi tnn ina yi mk hkn ne sbd k sace ni.
Kana Jin Kai wani ne t hanyar dukan matarka KO?
Ko fadamin yykk tnn idan a kanka hkn ke faruwa?
K fadamin (y DK ms tsawa)tare d qara lauya ms hannunsa.
Vineet y saki wata qara, yyin d mmnsa tayi ciwon hkn har cikin zcyrta.
Anokhi tace:👇
An sake k bisa beli, hkn b yana nufin bk d lefi b.
D sauri shaurya y juyo jin muryar Anokhi a bayansa Sai a lkcn ne y lura s shigowarsu.
Wani irin kallo y wurya mt me kama d waya saka d ke?
D sauri kuwa t Shiga hnklinta t janyo mayafin d ke Shirin sauka DG kanta t sake rufe kan nata Sosai(domin kd sirrin d suke boyewa y bayyana).
Vineet y wani harzuqo Mata kmr marar hnkli kmr ze dake t wai b zan zage mk B!
Aikam d sauri shaurya y sake tare Shi d qarfi yyn d ACP Aahir shima yai yunqurin yin ram d vineet din.
Anokhi kuwa t samu kwarin gwiwar ci GB d yin mgn tace: Kai a tinaninka sbd wnn gidanka ne, BB wnd zezo y ceci haura?
Kd kmnt dacewa zan ci GB d ksncewa tare d ita!
Kai lauya ne KO b HK b?
Shin Kai lauya ne a hukumance ko kuma kawai a Baki NE?
ACP Aahir yace: shin k San hukuncin cin zarafin Mata kuwa 🤔
Zan tbbtr d cewa k krnt littafin a gidan yari.
Anan zk fahimta.
Sunny juyo wajen mmn vineet yace Mt ke kuma kinji kunya!
Yana Kallo yana dukan muku sirika, Amma babu abinda kika iya.
Amma B matsala, zan daura masa tuhume×2 a kansa.
Shaurya har ynz yana ganawa vineet azabA!
Anokhi tace: Dan ALLAH sakar ms hannunsa!
Domin kuwa ynz dauri NE y kmt dashi.
Mmn vineet sbd rashin kunya WAI cewa take: babli, abinda ke d yar uwarki kind b dede bane(kuji F yar tsohuwa🙄)
Zataci GB d yi ms surutai Anokhi t katse t nan de t wanke t tasss! Kun San Nikki dinmu bt Barin KO t kwana.
Nan m de ACP Aahir y Shiga sukai Mt tass! Snn y matsa y karbi vineet yai ms warning Sosai, snn yace zasu shigar d qarar saki a kansa doley saki ms babli.
Amma kasancewar yau aka beli Dinsa dolesai na d wata 1 zasu iya sake shigar d qara a akansa hkn y sanya yaja ms kune Sosai, snn yace ms kd y sake su sake haduwa domin kuwa idan suke sake haduwa KO y gansa Yana bibiyar Anokhi KO babli toh Saiya batar dashi.
Nan de y wurya vineet gefe guda yayin d yaya babli t dauki akwatinta cike d izza t nufi waje.
Vineet yana kiran babli abjda kike b dede bane, nan de t gwalla ms wt uwar harara tai gaba abinta.
Ita m maman vineet din Sai wani Kiran babli, babli take Amma babli dinmu tayi GB d wuce ajinsu.
ACP ne ke biye baya, yayin d shaurya d Anokhi ke takowa a tare kuma Suna Kallon juna kamar wasu sabbin aure... (Aww koda Yake kusan hkn ne 🤭😂
Cike d farin ciki 😁 d annashuwa Yyt babli t sanya qafarta t dama t fice DG gidan.
Shima acp Aheer dake bayanta y fito abinsa.
Yayin d Anokhi tazo fita kuwa d sauri PS dinta yazo y bude mata qofa domin kadda t wahala.
Cikin mmk t kalle Shi Amma bata CE komai b tai GB nan de y mara Mata baya.
Suka zo suka hade dasu acp d YY babli Suna tafia a tare yayin d hnklin shaurya din Baki 1 yana Kan matarsa(kadda kaje de kayi tuntube mlm shaurya) 🤣
Toh anan
zan tsya DG A sai mun hadu a B zw GB Insha Allah 🙏

Post a Comment
247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends