SAAKK 135 C
Bayan shaurya y Bude Mata mota t tsaya t kallonshi BT Shiga b Sai yace mt zan jirani anan duk tsowon yini.
Nan de suka dauki hanya a hanyar NE kuma Yana son yi Mata mgn Amma Baki 1 b fuska Sai zancen zuci Yake d tsara ydd zai Farai Mata mgn b tare d g bata mata Rai b.
Nan de yai qarfin Hali Mrs. sabherwal, ni... D sauri t katse Shi d cewa "ms Bhalla nake!
Nan de y wayence d cewA n fadi abinda be dace b KO?
Toh Amma aike kika ja.
Anokhi tace: fushinka ne de!
Dan kuwa qanqara tana narkewa kuma t qare, Amma taurin kanka, girman kanka d Rahin kunyarka basa d qarshe.
Shaurya: meyasa kikemin ihu ne ?
Kuma meyasa kike fushi?
Mys ?
Anokhi: be kmt inyi fushin bane?
Shaurya: shikenan, yi fushi.
Ni ban damu b (yn mgnr ynz satar kallon kwatar idonta dan y fahimci yanayin d tk ciki)
Snn y qara d cewa: kina qara kyau sosai m ai idan kina fushin.
Kina yin jaa.
Anokhi: kumatu n sunfi yin ja Sosai.
Shaurya: Amma wnn y banbanta.
Sai yai Mata wani irin kallo tare d murmushi.
Anokhi: t Dan kaida kai a hnkli.
Snn t joyo cikin ladabi tace: NGD, d temakon yar uwata.
Shaurya (cikin tsokana) ai sirikata CE.
Ydd yaga wani kauda Kai d Anokhi tai Sai yai saurin Saiya mgn d cewa "ina nufin yar uwar Matata, KO B HK bane?"
Dan HK, y Zama dole in temaka Mata.
Domin itama tana sanyaki farin ciki.
Kawai ki yrd d hkn.
Anokhi: shaurya yana mgn tsayar dashi d cewa dkt d mota, tsayar d motar.
Shaurya yace: ki fadamin me y kmt inyi d zaki iya amincewa?
Anokhi: kuwa tsayar d motar kawai take maimaitawa.
Shaurya: BB ydd y iya sbd d ihun d take masa y zm dole y tsaya KO t Tara masa jama'a 😂🤭
Yana tsayawa tace sauka zanyi.
Shaurya: Anokhi, me kike fadi HK?
Anokhi: d sauri t Bude motar t fito t dauki hanya...
Shaurya: shima d sauri y fito y biyota yn Kiran Anokhi, Dan ALLAH kd kiyi wauta.
Ki saurare NI.
Meyasa zaki sauka DG motar kuma ki rabu Dani, Anokhi?
KO kadan BT d alamar dktr d tfyr d tk KO sauraren nasa, hkn y sanya kuwa y fusgota gare Shi d qarfi, cikin wani yanyi suke kallon juna yayin d gashin kanta y fara tasowa yana rufe musu fuska, hannu y sanya yana maida gashin baya, yayin d fuskarsu t qara kusantar t juna hannunsa riqe d fuskarta yana Shirin kissing dinta, ita kuma t kasa guduwa kmr wdd aka daure😂🤭(yar rainin hnkli tana son mijinta tana kaiwa ksw😂 wlh Yan matan group din nan in Baki sani b duk sonshi suke, kiyi sake su kwace mk Shi🤣🤭
A bandagen SU YY babli d ACP Aahir kuwa.
Yy babli din take tmbyr ACP din ganin kmr g shiga dmw tin lkcn d shaurya yace y dauki babli zw gidansa Shi kuma zai dauki Anokhi zw mkrnt, snn tace y dena tinani dyw.
Nan de ACP Aahir yace: doke inyi wani Abu game d Anokhi nan BD Jimawa b.
To ACP Aahir kome kake nufi oho maka😏🤭 Anokhi de PS yayi zapin nama yayi wupp d Kayarsa😂
Shaurya: har ynz Yana riqe d fuskarta mgn y farai mata a hnkli: wai me kike bqt ne?
Anokhi: n Gy mk ai.
Shaurya: akwai mafita?
Jaa baya Anokhi tai shi kuma y kama jarabar tasa.
N fada mk akwai mafita.
Amma wnn sharudda NE, Dan hk ki cire SU.
Anokhi tace: to zamu yi mgn wane g cika sharudda KO qa'idojin.
Saita juya Zata tafi.
Shaurya d sauri y sace janyota yace: mys dole sai nayi?
Kawai kiyi watsi dasu gaba 1(GSKY shaurya k bamu kunya place zaka iya komai akan syyrka Amma ance k sasanta tsakaninka d mahaifiyarka k kasa🙄)
Anokhi tace: kayi GSKY, zanyi watsi dasu, kmr ydd zanyi d wnn digon jar hodar t goshi n.
Shaurya (Sai y Kai kallonsa gashin nata yayin d t Dan janye gashin d y rufe wajen).
Mmki yai Domin a tinaninsa t wanke ahi tin tini.
Lallabata y dawo yi Yana cewa: nasan bazaki iya mnt d wnn b koda kuwa kinso hkn.
Snn y kmt ki bayyana Shi ki dena boyen Shi a qarqashin gashinki.
Shikenan de ynz babu sauran wani Abu Bari muyi mgn t gake game d abinda nake so.
Anokhi: bana son mgn d Kai.
Shaurya: mys?
Anokhi: juyawa tai kaqia tai GB abinta.
Aikam BT qara KO taku 1 b t sake janyota Yana roqoan d t tsaya suyi mgn, Amma saita sake kwacewa DG hannunsa t archeeeee..
....... To anan qarshen C yazo Sai mun hadu a D zw anjima Insha Allah 🙏
Wayenda suke son B din y iso gare au suyi sharing A din nan zuwa groups 20, snn suyi screenshot su turamin t private.
Kadda a manta de ina tura kowane series film acikin sauqi akan lkc snn Kuma Akan farashi mai rahusa 🙌
Duk wnd suke son su Ringa samun duk wnai series d suka so b tare d sun wahala b, to sumin mgn t telegram KO WhatsApp a wnn number kadai 👇
07082445512 Sai su fadi sunan series din d suke so d kuma episode d nawa suke so zasu same Shi Insha Allah 🙏
Ftn alkhairi 🙌 NGD 🙏
Wayenda suke son complete su duba comment section 👇👇👇

Post a Comment
247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends