Facebook SDK

 

SAAKK 131 B



SHAURYA ( y cewa Kanchan): wnn duk by d muhimmanci a wajena.
Ina son Anokhi, kawai.

KANCHAN (tace): mene abin yi ynz kenan, Dan uwa?

SHAURYA (yace): me zanyi kuwa?
Zan Jira AUNTY t samu lfy.
DG nan BB wani zone d ze ksnce a wajena, kuma shagun bazan aure t b.

KANCHAN (Tace): k hadu a Anokhi?


SHAURYA: A'a, ban samu dama b, sbd t tafi Chandigarh.
Yn GM FD mk hkn y jiya y tafi yn t mgnr zuci.

A abinda Yake cewa: bzk iya gajemin b, Anokhi.
Ina nan zw.
Kuma a wnn lkcn zan gyara dukkanin wasu kusakurai n.


Su Anokhi, ACP Aahir d YY babli sun shigo hostel din Anokhi n SIAC.

Yy babli ce t tmby Anokhi Akan tn fatan de BB dmw zmnt a sabherwal hostel/college duba d abinda y faru tsakaninsu d sabherwal's family.
Nan de Anokhi tace BB komai.
Yy babli tace: ki kula.
Anokhi tai Mt gdy snn t wuce t tafi.

ACP Aahir y shigo Ms d kayansu, snn yace zeyo ms oda, nan de Anokhi tace y barshi kawaii idan Suna bqt zasu yo.

Nan de suka Dan tb fita tare d ACP din kafin DG bisani shima y tafi.
ALLAH sarki bawan Allah, kafin su rabu seda yace yana sonta, amma d y g t tashi hnklita t miqe tsaye d zazzaro adanu seya wajence yace.
Ina nufin ina son raayinku, Anokhi. Snn t murmushi suka danci GB d fita kafin DG bisani d tafi.
Nan de Anokhi t fuskanci mudubin dakin tn Tina abubuwan d suka faru a Goa, snn t dauki aniyar mntw d komai d kuma fara sbwr ryw.

Anan B y qare SE mun hadu a C zw anjima Insha Allah 🙏


 


Post a Comment

247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends

Previous Post Next Post