Facebook SDK


 SAAKK 131 D



Anokhi ce t shigo dakin hotel dinta Suna mgn d yyrta babli.

Tace: YY shin kin shirya FR sbwr rywrki?

Yy babli tace: eh.

Anokhi tace: kyau.

Yy babli tace: kepa?

Anokhi tace: Nima.

SE sukai murmushi suka ce ynz kawaii Muna bqtr bayarda lkcnmu g kanmu.

Nan de suka Dan tb hirarsu t Yan uwa kafin DG bisani suka fito a tare.



Bayan sun fito ne Anokhi t nuna zt bi yyrta inda zt, nan de YY babli tace: y kmt Anokhi t wuce mkrnt.

D kyar de t yrd t wuce mkrntr ita kuma t nufi inda Zata.





Abin mmk, motar mlm SHAURYA nk gani tn doso mkrntr, sauran kadan sunan hadu d Anokhi kawaii tai gefe wajen wani abin hauka t fara addu'a, aikam t gefenta y wuce d motarsa be ganta b.

Nan de y nufo hostel dinta, y hadu d Reema a hanya y tmbyt ina Anokhi?

Tace: BT nan.

Shaurya: ina t tafi, Dan ALLAH?

Reema: t fita wajen

Shaurya: ina t tafi? Yaushe?

Reema: b Jimawa, wataiqla zk iya ganinta a tashar mota.

Shaurya: to, NGD.

Se y juya d gudu, daman d gudun y shigo wajen.



Har ynz Anokhi tn wajen abin haukansu tn addu'a tn hidimta ms tn cewa: k samin albrk y abin hauka, ina son zan fara sbwr rywt, dg yau.





Aikuwan BB zato BB tsammani se g matar ms Shaurya t nupo wajen, har ze sake wucewa kawai y Lura d ita se y tsaida Mata, y fito y nupo inda take.

Kafin y iso inda take shima sede y tsaya y danyi addu'a kadan d alama bt wuce d Neman nsr b, se kuma y lallabo t baya yazo yai wani irin hugging dinta, kmr ze maida t jikinshi.

D farko Anokhi t Shiga tashin hnkli se kuma yanayin jikinshi y sanya t gane KO waye.



Sunansa t ambata a hnkli P.S!





To anan EP n 131 y qare SE mun hadu a 132 zw GB Insha Allah 🙏 



Inai mk ftn alkhairi 🙌 NGD 🙏










 

Post a Comment

247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends

Previous Post Next Post