SAAKK 136 C
Kai tsaye shaurya y danno kansa cikin dakin y barta a bakin qofar Baki a Bude.
BB ydd y iya dole t rufe qofar t qaraso ciki tmbyrsa
Me yasa kazo nan?
D sauri y fusgota jikinta jikinshi Yana shirin hugging dinta t Dan daqire jikinshi y hadu kadan.
Me kike nufi?
Sai Kuma y saisaita murya y wani marairaice kmr qaramin yaro yana mgn👇
Darenmu n farko bayan aure, t yy b zan zauna tare d ke b.
Ita de yar Anokhinmu shiru tai kawai t dago tkalle Shi snn t maida kanta qasa.
Sakinta tai y Dan matsa gefe y cire takalmansa y wurgar wnd har saita t Dan tsorata domin kuwa y kusa samunta.
Daka tsalle yai y haye Mata Kan Dan gadonta yn cewa👇
Ni b sakarai bane KO mijin d baya kula d haqqin matarsa b, hkn KO ?
Juya tai t kalle Shi snn t juyar d kanta t danyi murmushi.
Sai Kuma t juyo a fusace t bata rai irin bata son ganin nan nashi t Dan tako zw wajen d Yake tace: waikai bk Jin kunyar kanka b?
Yace: A'a.
Tace: k tilastamin aurenka kuma...
Ai kafin t gama fadin abinda tai niyyar tini y janyota gefensa yace Mt: tilas?
Ban yi komai Bama tukunna.
Ja baya tai a hnkli snn tace: k tilastamin aurenka ynz kuma Sai me?
Sake matsowa yai y manne Mata kmr cingam yace: kin San me ?
Ni mijinki ne.
ki ɗan nunan qauna.
BYa t dan sake ja kadan snn t gyara gashin dake niyar rufe Mata fuska tai qasa d kanta bata CE ms komai b.
Saurara...
Sau nawa nasha fada mk ina sonki!
Anokhi kuwa t Kada Baki tace ms👇
Syyh TN cikin girmamawa, k Fara sanin hkn.
tn GM fadin hkn t miqe dg kan gadon.
Shima d sauri y biyota yn cewa Bana girmama ki ne?
T yy m zk fadi hkn?
Mnt d wnn m nayi tafiya me nisa Dan yin wani muhimmin aiki.
Ki Bani ruwa KO wani abi makamancin hkn.
Wani kallo tak ms irin n maka Kia matsayin nan b snn t juya masa baya tai t kama wasa d yatsunta.
Binta d kallo yai cike d mmk snn y sanya hannu y janyota jikinshi kmr ydd yai dazu snn yace: b zakiyi b?
KO ki tmbyn ina naje?
Baya taso t danja Amma y riqeta kmr wacce Zata gudu t barshi a HK de t daure tace ms: ina ganin bazaka fadamin bane, sbd Kai kawai kana yin abinda kake so ne.
Shaurya yace: abinda nake so?
Anokhi tace: E.
Shaurya: y Dan dago mata fuskar d tk boye ms t hannunsa snn yace: ina yin abinda nake so, Amma ke AI baki barni b(yn mgnr yn my wani irin kallo)
Me? T fada a Dan tsorace domin taga kmr yn qoqarin taba Mata lips.
Y fahimci yanayin d t Shiga hkn ys y Dan dktr d Shirin nasa yace: shikenan, zauna.
Y zaunat d ita a gefen gadon snn y dan durqusa d gwiwarsa yace: naje wajen farfesanki, mlma Aastha.
N Gaya mk duk abinda kika cemin inyi.
Kuma...
Saiya kasa qarasawa d sauri y miqe tsaye idanunsa n Shirin canjawa.
D sauri ita m Anokhin t miqe a tsorace TN tmbyrsa t ydd?
Shin t yrd kuwa ?
Sai PS yai murmushi snn y sanya hannunsa a kafadarta yace: kin Shiga dmw KO?
D farko kin sanyamin SHARADI!
Snn ita.
Sai Kuma y zagayo d hannunsa wuyanta har zuwa de fuskarta y riqe t d Kyau y dago d ita yace: Amma ina tbbcin komai zaiyi daidai.
Sai y Dan matsa d bakinta wajen nata yaya qoqarin kissing dinta sai kuma meya Tina y Dan dkt yaci gb d mgn.
Kina son tazo, NI kuma in tafi?
Ita de kallonshi kawai take t kasa cewa komai duk y wani ruqunqume t cikakken motsi bata isa tayi b.
Kissing dinta yake Neman yi d GSK a wnn lkcn, yayin d ita kuma t zame jikinta a hnkli t gudu DG wajenshi t juya ms baya t rufe idanu tana maida numfashi.
Murmushi Tai a hnkli, snn t Dan juyo a tsorace t kalle Shi.
Ina sonshi( kiss din) abinda yace Mt Kenan.
D sauri t juya TN wasa d tsatsunta.
Murmushi yai snn y dauki wayarta d tk gefen gadon.
Hoton data dauka kafin zuwansa y arba dashi.
Wow! Abinda y fada Kenan snn y sake zooming wajen goshin nata d Kyau yaga ydd Jen fentin nan y qara Mata wani MASIFAR kyau.
Shima wnn ina sonshi (y fada Yana sake sakin wani hadadden murmushin.
T sauri t juyo Dan ganin Akan abinda yake t surutu HK.
Wayarta t gani a hannunsa nan kuwa t qarasa inda yake d sauri tana Bani wayata.
Amma inaaa! Daga hannunsa yai Sama t ydd bazata iya Karba b Yana fadin kinyi kyau Sosai 👌
Bani wayata (t sake fadi TN qoqarin warta Amma inaaa tayi ms nisa)
Ganin bazata iya t qasa v y sanya t dapa Shi t dage kina gadon t miqa hannu Dan t karba, amma inaaa... Dukda TN Saman gwado a tsaye Shi kuma Yana qasa MMA har ynz BT iya kaiwa b.
Shima gadon y hayo t giramansa kuma y tsaya a tsaye yn yawo DG nan zw nan tn y BT yawarta yana t tsaya y qara gani, waya saka mk wnn jam avin a goshin?
Waye ?
K bani wayata.
A'a ina son wnn zN sanyashi a cikin Frame in ajjiye Shi a dakina.
Nan de suna cikin tsallaka-tsalla tana y BT wayarta Yana qi, kawai saitai gice tai baya Zata fada qasa...
Aikam d sauri y riqo ta tsam a jikinshi, ita m riqenshin tai t kyau bata Sani b kasancewar t tsorata Sosai 🥺
To a wnn yanayin de y dauke su hoto a cikin wayar snn y sace Mt ina son wnn m.
Ita de kama ynz t kasa komai Zara idanu kawai TN binshi d kallo.
Sassauta riqon s yai Mata yai snn y Dan fara sakkowa a hnkli DG Saman gadon.
Snn ita m y zamo d ita a hnkli.
Kana y zaunar d ita a gefen gadon shima y tsuguna Yana binta d wani arnen kallo Kai kace wani abin Yake Shirin yi Mata.
Ita m a Dan tsorace dashi take t Dan ja baya kadan.
Wayarta a miqa Mt jiki a sanyaye snn yace: ki turamin d hotunan ynz.
Idan b muyi hoton aure b.
Ynz g selfie.
Zan iya tsara SU ko b HK b?
ita shiru tai kmr me ciwon Baki.
Yace: Eh?
Saita Dan dago t kalle shi.
Nan de y samu wata Dama y manna mn kiss a gefen kumatunta.
Yn qoqarin maimaitawa t hnkde Shi t gudu.
BT je KO ina b kuwa y sake riqota y qamgame t a jikinshi.
Kai nide Kam Allah y kyautamin n sanyawa MASOYAN nan Ido Bari nai nan Anjima a D n dawo Naga wainar d Ake soyawa.
Anan De zan tsaya DG C din nan sai mun hadu a D zw anjima Insha Allah 🙏
Wayenda suke son D din y iso gare su suyi sharing C din nan zuwa groups 20, snn suyi screenshot su turamin t private.
Kadda a manta de ina tura kowane series film acikin sauqi akan lkc snn Kuma Akan farashi mai rahusa 🙌
Duk wnd suke son su Ringa samun duk wnai series d suka so b tare d sun wahala b, to sumin mgn t telegram KO WhatsApp a wnn number kadai 👇
07082445512 Sai su fadi sunan series din d suke so d kuma episode d nawa suke so zasu same Shi Insha Allah 🙏
Ftn alkhairi 🙌 NGD 🙏
Wayenda suke son complete su duba comment section 👇👇👇

Post a Comment
247 Yawa Trends Reserves our Rights on Any Comments by our Viewers, As they have nothing in connection to 247 Yawa Trends